Home > Term: Yajin aiki na tausayawa
Yajin aiki na tausayawa
Yajin aiki na mutanen da ba su cikin rigimar harkar aiki domin nuna goyon bayansu ga ainihin yajin aiki da kuma kara matsi ga masu samar da aiki.
- Ordklass: noun
- Bransch/domän: Labor
- Category: Labor relations
- Company: U.S. DOL
0
Skapad av
- BASHIR IBRAHIM
- 100% positive feedback
(Kano, Nigeria)